Skip to main content

Posts

Showing posts with the label MURADITV

MURADI TV: MUJALLAR KANNYWOOD

GA SABUWAR SHIRIN MUJALLAR KANNYWOOD A KAN MURADI TV.  Shirin da ke kawo rahotani na musamman akan abubuwan dake faruwa kai tsaye a cikin masana'antar fina-finai na kannywood tare da shahararen mai gabatarwa Ricqy Ultra. Ku kali abubuwan dake kunshe a cikin wannan makon a kan Youtube Channel da ke kasan wannan rubutun. Like our Facebook Page Follow us onTwitter

MURADITV - MUJALLAR KANNYWOOD

Mujallar Kannywood, a popular TV program by online tv station, Muradi TV is back and this time, the package is extremely far better than before.  They tend to up their game and they are bound to be the best Arewa online television for now.  Kindly watch and subscribe to their channel and visit their website www.muraditv.com.ng for more freebies.  

MURADITV - MEYASA MUKE SON NAJERIYA

Muradi TV sun fito da sababbin shirye-shirye wa'inda zai kayattar da masu kalo. Masu biye da su zasu iya kalon shirye-shiryen su a kan yanar gizo ta shafin su na musamman wato www.muraditv.com.ng . Ga wani sabon shirin su mai taken MEYASA MUKE SO . A sha kalo lafiya

MURADI TV: RAHAMA SADAU ACTS ROMANTICALLY IN AJUWAYA

RAHAMA SADAU FINALLY APPEARS IN A NEW NOLLYWOOD MOVIE TITLED AJUWAYA WHICH IS SET TO DROP ON 7/7/17.  WATCH THE EXCLUSIVE REPORT ON THE MOVIE TRAILER AS RAHAMA SADAU ACTS AS HALIMA IN THIS INTRIGUING NEW ROLE.  

MURADI TV: HASASHEN FIM [FILM FORECAST]

A BRAND NEW PROGRAM FROM MURADI TV WHICH FEATURES THE LATEST MOVIES AND THEIR TRAILERS ON THE MOVIES SET TO BE RELEASED ON CINEMAS. WATCH THIS EXCITING VERSION OF MUJALLAR KANNYWOOD. FIND OUT THE LATEST FILMS THAT WILL BE RELEASED IN THE KANNYWOOD MOVIE INDUSTRY THIS WEEK. FILMS TO BE RELEASED INCLUDE RARIYA, MANSOOR, KANWAR DUBARUDU, ABU HASSAN AND OTHERS.

MURADI TV: AHMED MUSA OPENS SPORTS FACILITY CENTRE

 AHMED MUSA IS A WELL KNOWN NAME IN THE FOOTBALL WORLD. THE FORMER SUPER EAGLES CAPTAIN AND AS WELL, LEICESTER CITY FC PLAYER LAUNCHED A SPORTS FACILITY IN THE AMCIENT CITY OF KANO, NIGERIA.  AHMED MUSA SPORTS AND FITNESS CENTRE IS A STATE-OF-THE-ART FACILITY WHICH CONSISTS OF 2-FOOTBALL PITCHES, A GYMING CENTRE AND AS WELL A MAGNIFICENT HALL WHICH CAN BE USED FOR OTHER SOCIAL ACTIVITIES.   HE WAS CROWNED "JAGABAN MATASAN AREWA" BY THE KANO EMIRATE COUNCIL. FIND OUT MORE AND WATCH THE CLIP BELOW.

MURADI TV: MUJALLAR KANNYWOOD EP16

Ku shakata da wannan labarai a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi TV. Ku subscribing tashar Mujallar Kannywood a kan Muradi TV a kan youtube. Ga labarai na musamman a kan tauraron yan fina-finai irin su Rahama Sadau, Hadiza Gabon, Nafisat Abdullahi da dai sauran su.

MURADI TV: MUJALLAR KANNYWOOD EP17

 KU KALLI SHIRIN MUJALLAR KANNYWOOD KAN MURADI TV [BABI NA 17] A INDA ZA KU SAMI DAMAN KALON LABARI A KAN SHAHARARRIYAR JARUMA HADIZA GABON.  SA'ANNAN DA WASAR DA YAN MAWAKAN AREWA SUKA HALLARTA A BABBAN BIRNIN KANO IRIN SU NAZIR SARKIN WAKA, MIXTER BASH, ANAS ALOBOBO, DR PURE, RICQY ULTRA DA DAI SAURAN SU.

MURADI TV: MUJALLAR KANNYWOOD EP 14

KU KALI SHIRIN MUJALLAR KANNYWOOD A KAN MURADI TV WANDA RICQY ULTRA KE GABBATARWA A KAN AL'AMURAN DA SUKA SHAFI MASANA'ANTAR KANNYWOOD DA KUWA DUNIYAR MAWAKAN AREWA.

NURA M INUWA WEDDING PART 1

KU KALI CIKKAKEN BIDEON DAURIN AUREN NURA M INUWA WANDA AKA YI A JIHAR KATSINA, SHAFI NA DAYA A KAN MURADI TV 

MURADI TV: MUJALLAR KANNYWOOD EP9

Ku shakata da wannan labarai a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi TV.

MURADI TV: MUJALLAR KANNYWOOD EP8

Ku shakata da wannan labarai a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi TV.

MURADI TV: MUJALLAR KANNYWOOD EP6

Ku shakata da wannan labarai a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi TV. KU KALLI WANNAN SHAHARAREN SHIRIN DA KE KUNSHE DA LABARAI TA FAGEN KANNYWOOD DA MAWAKAN GAMBARIN ZAMANI. MAI GABBATAR DA SHIRIN SHINE @ricqyultra KALLI TAKAITACCEN LABARI A KAN FIM DIN SARAUNIYYA.  NORTHWEST RECORDS SUN SAKI SABUWAR WAKAR SU MAI TAKEN KOMA BAYA. SA'ANNAN KU SHA KALLO A INDA ABDUL ZERO YA SAKI ALBUM DIN SA A INDA ADAM A ZANGO YA YI WASA A SHIRIN, MORELL YA KARA SHEKARA A KAN SHEKARUN SA, RICQY ULTRA ZAI SAKI SABUWAR WAKAR SA MAI TAKEN "NAGARI" DA DAI SAURAN LABARAI. KU SUBSCRIBING MURADI TV A KAN YOUTUBE CHANNEL.

MURADI TV - MUJALLAR KANNYWOOD EP5

Ku shakata da wannan labari a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi TV.   Samu cikakken labari a kan fitattun jarumai Jamila Nagudu da Hadiza Gabon, Talba ya saki sabuwar wakar sa, Hussaini Danko ya yi wasa a wurin dauren aure da dai sauran labarai a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi TV.  

MURADI TV - MUJALLAR KANNYWOOD EP4

KU KALLI SHIRIN MUJALLAR KANNYWOOD A KAN MURADI TV. A wannan shirin, ku kali labari a kan fim da jarumai guda biyu zasu hadu su yi, karun shekara wanda babban mai ba da umurni Hafizu bello ya samu, karamawar da aka yi wa fittacen jarumi Lawan Ahmed, Bmeri Aboki ya saki sabuwar bideo,mawakiyya Stainless tana shirin sakan sabuwar waka da sabuwar bideon da Ricqy Ultra zai saka nan gaba da ma sauran labari a kan Mujallar Kannywood.

MURADI TV - MUJALLAR KANNYWOOD EP3

Ku kalli labarai kai tsaye a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi Tv. Ku sha kalo a kan wasar da Adam A zango ya yi a jihar Kaduna da karamawar da aka yi masa, an soma shirye-shiryen fara aikin fim din Sultana, Astone ya kara shekara a kan shekarun sa da sauran labarai duk a kan Mujallar Kannywood. Subscribe to Mujallar Kannywood on Youtube via Muradi Tv for more exclusive contents.

MURADI TV - HAPPY BIRTHDAY TO MORELL

 Morell recently celebrated his birthday on the 11th of April, 2017. Here is a special dedicated gift to the talented artist from Muradi TV. He also dropped his recent single titled An Kawo Wuta [Remix] which featured DJ AB, BOC, Maidallah & Maidawa and other artists.