
Masu shirya babbar bikin daraja mawaka wato “The Headies” a ranar 1 ga watan October sun saki jerin sunayen wadanda zasu karbi lambar yabo a shekarar 2019.
Masu shiryawa sun bayyana cewa akwai rukunoni 23 wanda za’a tantace mawaka wanda suka samu shiga daga watan Januaru na shekarar 2018 zuwa watan Yuli na shekarar 2019. Wannan shine karo na 13 wanda za ayi mai taken “Power of a dream” wato “Ikon mafarki” wanda za ayi a ranar 19 ga watan October, 2019.

There are no words to show my appreciation!
I’m grateful for having you as a friend!