Skip to main content

Posts

Showing posts from November, 2022

Mr 442 da Ola of Kano na tsare a gidan maza dake kasar Nijar

Hukumomin kasar jamhuriyar Nijar sun ce sun fara bincike kan yadda mawakan nan biyu 'yan Najeriya suka mallaki takardun kasar na bogi da aka kama su da su. Babban mai shigar da kara na kasar ya ce babban laifi ne yin amfani da takardun bogi a jamhuriyar Nijar , ya kara da cewa sun bayar da umarni a gudanar da bincike domin gano hakikanin gaskiya game da lamarin. Ya ci gaba da cewa ''Duk wanda aka samu da laifi za mu tasa keyarsa zuwa gaban kotu, ba za mu yadda wasu su rika amfani da takardun kasarmu ta hanya wadda take ba ta gaskiya ba, kuma nan gaba duk wanda aka kama da irin wannan laifin to ya kuka da kanshi''. To sai dai kungiyoyi masu rajin kare hakkin bil adama sun fara kiraye-kirayen a bincika domin gano yadda aka yi mawakan suka samo takardun zama 'yan kasar, kasancewar sun samo takardun ne a wasu wuraren kafin su zo wajen da za a yi musu fasfo, tare da kiran a yi musu adalci kamar yadda shugaban muryar Talaka na Jamhuriyar Nijar Alhaji Nasir

S Bee - Alkawari

S BEE is a newly signed artist under QRY MUSIQ. The multi-talented artist is not just a vocalist, but so also an Instrumentalist. S BEE for the very first time is releasing this brand new single titled ALKAWARI (PROMISE).  ALKAWARI is a typical Afro-pop song with a distinct touch of Afro-Asiatic vibes typical of the northern touch. A soulful and catchy song which narrates a story of a young man who was heartbroken after his beloved couldn't keep the promise they had. The song was produced by Simple Touch KefaZz and co-produced by SBee himself, under QRY MUSIQ. The song is available on all streaming platforms worldwide for download and streaming. Song Info Artist : S Bee Label : QRY MUSIQ Producer(s) : Simple Touch KefaZz & S Bee Mixed & Mastered : Simple Touch KefaZz Sound Engineer : Simple Touch Personal Assistant : Sarki No1 Lyrics : S Bee Recording Studio : QRY MUSIQ Executive Producer : Ricqy Ultra Publisher : QRY MUSIQ File Size : 5.4 mb Duration : 2 min 59 s